Browsing Tag

Yahaya Bello

Abunda shugaba Buhari ya fada kan zaben Kogi

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya taya Yahaya Bello murnar lashe zaben gwamna  da aka gudanar a  jahar Kogi ranar Asabar 16 ga watan Nuwamba 2019. Shugaban kasar ya bayyana zaben da nasarar dan takarar jam’iyyar APC a matsayin kubuta da…

Canjin sheka: Rikici ya koma PDP

A ’yan kwanakin nan ne babbar jam’iyyar hamayya wato PDP ta samu nasarar karbar manyan ’yan siyasa da suka canja sheka daga jam’iyya mai mulki wato APC. Sai dai tun ba a je ko’ina ba akwai alamun cewa ungulu ce za ta koma gidanta na…