Browsing Tag

Yan Gudun Hijira

BBC ta bude gasar rubutu ta mata ta bana

A ranar Talata 8 ga watan Mayu ake bude Gasar Rubutu ta Mata ta BBC Hausa, wato Hikayata, ta bana. Wannan ne dai karo na uku da ake gudanar da gasar, wadda ke maraba da kagaggun labarai daga mata masu rubutu da harsen Hausa daga ko ina. Duk…