Browsing Tag

zaben gwamnoni

Bayyanan kwakwaso kan zaben Jahar Kano

Tsohon gwamnan jihar Kano Rabiu Musa Kwankwaso ya ce zaben gwamna da za a kammala a jihar Kano zai tabbatar ko kuma rushe darajar gwamnati da hukumar zabe ma zaman kanta ta kasar Najeriya wato INEC.  Jahar Kano na daga cikin jahohi biyar da…

Kungiyar KCCI a bukaci zaman lafiya a Jahar Kano

Wata kungiya ta al’umman Jahar Kano, masu son zaman lafiya da ci gaban Jahar sun  shelanta cewa, dattawan Jahar ba za su sanya ido su bari son ran wani ko wasu gungun mutane ya jefa Jahar a cikin rikici ba. Shugaban kungiyar, Bashir Tofa,…