Browsing Tag

Zaben2019

INEC ta kara sati 2 a ka zaben Kogi da Bayelsa

Hukumar zabe mai zaman kanta ta Najeriya wato INEC ta dage lokacin gudanar da zaben gwamnoni  a jahohin Kogi da Bayelsa zuwa 16 ga watan Nuwamba 2019 A watan Afirilu da ya wuce ne INEC ta fitar da sanya ranar biyu ga watan Nuwamba a…

Mun yi maraba da sakamakon

Gwamnatin jihar Kano ta yaba wa kokarin hukumar INEC game da yadda ta gudanar da zabe a jihar, kamar yadda Kwamishinan yada labarai na jihar Kano Malam Muhammad Garba ya shaida wa manema labarai. "Da farko ya kamata a fara ne da yaba wa…