Browsing Tag

Zamfara

Buhari na nuna banbanci – wasu yan Najeriya

Yan Najeriya da dama sun cec kuce tare da yin suka  kan alhinin Shugaba kasar Muhammadu Buhari da ya nuna na mutuwar wani mutum a Legas, yayin da suke zargin shugaban da cewa ya yi buris da halin da mutanen  jahar Zamfara ke ciki na kashe…

Kotu ta ki sauraren karar rikicin APC a Zamfara

Kotun daukaka kara ta dage sauraren shari'ar rikicin APC a Zamfara bayan bangaren da ya shigar da karar ya ce bai yadda da alkalan kotun ba. Bangaren Sanata Marafa ne ya daukaka kara a Sokoto domin kalubalantar hukuncin da kotun tarayya a…

INEC Ta Yi Watsi Da Zargin Cin Hanci A Zamfara

Hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta, INEC, a Jahar Zamfara ta shawarci fusatattun ‘yan siyasan da suke zargin jami’an hukumar da karban cin hanci a Jahar ta Zamfara, da su garzaya kotun sauraron kararrakin zabe. Shugaban sashen wayar da…

Sunayen yan takaran Zamfara na INEC – APC

Wa'adin mika sunayen 'yan takarar majalisar dokokin tarayya ga hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa ya kare a daren ranar Alhamis 18 ga watan Oktoba, sai dai hukumar zaben ta ce tana nan kan bakanta na cewa bazata  amincewa da sunayen 'yan…

Marafa ya karyata cewar DSS sun damke shi

Dan takarar kujerar gwamna a karkashin jam’iyyar APC a jihar Zamfara, Sanata Kabiru Garba Marafa, ya karyata rahoton dake yawo cewa, jami’an hukumar DSS sun cafke shi sakamakon fadan da suka yi da wani dan takara a wajen wani taro da aka yi…