Browsing Tag

Zamfara

Sunayen yan takaran Zamfara na INEC – APC

Wa'adin mika sunayen 'yan takarar majalisar dokokin tarayya ga hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa ya kare a daren ranar Alhamis 18 ga watan Oktoba, sai dai hukumar zaben ta ce tana nan kan bakanta na cewa bazata  amincewa da sunayen 'yan…

Marafa ya karyata cewar DSS sun damke shi

Dan takarar kujerar gwamna a karkashin jam’iyyar APC a jihar Zamfara, Sanata Kabiru Garba Marafa, ya karyata rahoton dake yawo cewa, jami’an hukumar DSS sun cafke shi sakamakon fadan da suka yi da wani dan takara a wajen wani taro da aka yi…

Zamfara Ta Tashi Babu Dan Takara

Kwamitin zabe na uwar jam`iyyar APC daga Abuja ya sanar da cewa jihar Zamfara ta tashi ba ta da ko da dan takara guda, sakamakon rashin gudanar da zaben fiitar da gwani, gabannin cikar wa`adin hukumar zabe na mika sunayen `yan takara. Hakan…

AMALIYAR RUWA: NEMA Ta Ziyarci Jahar Kebbi

Hukumar Bada agajin gaggawa ta gwamnatin tarayya ta gudanar da taron masu ruwa da tsaki kan ba da agajin gaggawa a jihar Kebbi tare da hukumar ba da agajin gaggawa ta jihar a jiya. Shugaban tawagar, Dakta Onimode Bandele tare da shugaban…