Tsohon Shugaban PDP Na Kasa Ahmad Mu’azu ya sauye sheka zuwa  APC

Rahotonni sun nuna cewa tsohon shugaban jam’iyyar PDP kuma tsohon gwamnan jahar Bauchi, Ahmed Adamu Mu’azu, ya sauya sheka zuwa APC.

Daya daga cikin masu kare muradun shugaba Muhammadu Buhari a kafofin sada zumunta, Kayode Ogundamisi ne ya bayyana hakan  a jiya Laraba 9 ga watan 2019 .

Tsohon shugaban PDP, Alhaji Adamu Muazu ya ajiye yakin neman zaben  dan atakarar shugabancin kasar Najeriya karkashin inuwar jam’aiyyar  PDP Atiku Abubakar ya sauya shekar zuwa  APC.

You might also like More from author

Comments are closed.