Gwamnoni 7 sun shiryaci shugaba Buhari a Aso Rock

 

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi wata ganawar sirri da gwamnonin jam’iyyar APC su bakwai a fadar shugaban kasa, wato Aso Villa, ganawar ta biyo bayan kammala zabukkan gwamnoni da na ‘yan majalisar jiha. Gwamnonin sun hada da Kayode Fayemi (Ekiti), Yahaya Bello (Kogi), Abubakar Badaru (Jigawa), Nasir el-Rufai (Kaduna), Atiku Bagudu (Kebbi), Abdulaziz Yari, Zamfara da Kassim Shetima na jihar Borno.

You might also like More from author

Comments are closed.

%d bloggers like this: