Ya kamata ka sauka, ka ruguza kasar nan, Atiku ya fada wa Buhari

Atiku wanda ya caccaki Buhari ya ce, ” tun lokacin da ka hau mulki ba ka tuna da yin magana akan tabarbararren tattatalin arzikin kasa a kasar ba.

Ka yi shagulatun bangaro da duka non radadin da al’umma ke fama da shi, kana kokarin saye zukatansu, yan Najeriya ba za su tausaya maka ba saboda ka tarfu.

Al’umma ba ta bukatar shugaban kasa mai bacci.”

You might also like More from author

Comments are closed.

%d bloggers like this: