Yadda Google zata bada Wi-Fi kyauta ga ya Najeriya miliyan 10

Kina/kana so ka zamo daga ciki?
Reshen Kamfanin Google dake kasar Najeriya ta sanar da cewar, tana shirin baiwa ‘yan kasar miliyan goma da suka fito daga garuruwa biyar damar yin amfani da kafar internet ta Wi-Fi.
 
Acewar Kamfanin, Wi-Fi 200 na Google dake a cikin tashoshi dake garuruwan biyar wanda suka hada da, Legas, Kaduna Fatakwal, Ibadan da kuma Abuja, zasu amfana ne a shekarar  2019.
 
Daraktan Kamfanin a Najeriya Juliet Ehimuan-Chiazo ce ta sanar da Haldane a jawabin ta a lokacin kaddamar da tashoshin, ta yi nuni da cewa shirin zai kuma bayar da dama wajen yin amfani da Data a cikin sauki  Acewar Juliet Ehimuan-Chiazor, yin amfani da Wi-Fi din kyauta an sanya a cikin hadaka ta internet a cikin karni na 21 kuma kamfanin kofar sa a bude take wajen yin hadaka da sauran  masu harka a fannin.

You might also like More from author

Comments are closed.

%d bloggers like this: