Yadda mutane ke kokarin kasha gobarar da ta tashi a kamfanin Oko-Baba Sawmill, dake unguwar Ebute Meta na jahar Legos duba da cewa hukumar yan kwana-kwana, yan agajin gaggawa basu bayyana ba tukunna.
Yadda mutane ke kokarin kasha gobarar da ta tashi a kamfanin Oko-Baba Sawmill, dake unguwar Ebute Meta na jahar Legos.
Wani dan jaridar wanda ya gane wa idanunsa yace hukumar yan kwana-kwana, yan agajin gaggawa basu bayyana ba tukunna.
Comments are closed.