Zan ci zabe kuma in tafi gidan gwamnati ina rawa – Adeleke

Dan takarar  gwamna Osun karkashin jam’iyyar PDP sanata  Ademola Adeleke yace zai ci zabe a  ranar Asabar 22 ga watan 2018 mai zuwa  kuma ya shiga gidan gwamnatin yana  rawa a matsayinsa na gwamnan jahar ta Osun.

Sanatan ya fadi haka ne jiya labara 19 ga watan 2018 a Osogbo wurin taron da matasan Oduduwa suka gudanar.

Ya kuma kara da cewa jam’iyyar APC  wahalar da mutane tayi,dan haka yana  da yakinin  cin zaben na ranar mai zuwa  duba da  yanda mutane jahar suke sonsa tare da  bashi karfin gwiwa gurin mara masa baya.

You might also like More from author

Comments are closed.